Jagoran Ci Gaba (Lead Development)

Hoton Haruna Lawali

Haruna Lawali (Software Development)

Zamfara State, Gusau

08166836059 / 07033963960

harunalawali5522@gmail.com

3MTT NITDA Fellow FE/23/25680061

Ra'ayi, Kwarewa, da Tsarin Gini

Ƙwararrun Masu Bayar da Gudummawa

Hoton Surajo Habibu Ibrahim

Surajo Habibu Ibrahim (Data Analysis)

Zamfara State, Gusau

0707363976376

surajohabibuibrahim01@gmail.com

Aikin Yinsa: Tattara Bayanai (5/5)

Hoton Jagaba Abdullahi

Jagaba Abdullahi (Quality Assurance & Advisory)

Zamfara State, Gusau

07396336363

Jagaba@gmail.com

Aikin Yinsa: Tabbatar da Inganci (5/5)

Cikakken Bayani: Ayyukan (Features) Bebeji Plaza App

Fasahar Kasuwanci ga Masu Shaguna (Sellers)

  • **Manufar Manhajar:** Bunƙasa Kasuwanci da Inganta Tsaro. Wannan gidan yanar gizo/manhaja an tsara shi da fasali biyu (Masu Sayarwa da Masu Saye).
  • **Shagon Kansa (Digital Storefront):** Kowane mai kasuwanci a Bebeji Plaza zai mallaki shagonsa a cikin manhajar, inda zai ɗora dukkan kayayyakinsa da farashinsu a sarari.
  • **Gudanar da Kaya:** Suna da ikon goge kayan da aka sayar, ɗora sababbi, da kuma sanya kyaututtuka (gifts) ko rangwame don tallata sabon kaya.
  • **Bayani Mai Jan Hankali:** Za su iya rubuta ɗan gajeren bayani wanda bai wuce kalmomi 150 ba game da amfanin wani kaya da kuma ingancinsa.
  • **Tallace-Tallace Ta Atomatik:** Manhajar tana da fasahar tallata kayayyakin kowa ta atomatik a shafin masu ziyara. Zai haɗa da tallace-tallace ta hanyar shafukan kamar **Facebook Marketplace** don ƙara yawan masu gani.
  • **Raba Shago:** Mai shago zai iya raba hanyar haɗi (link) na shagonsa a shafukan sada zumunta (social media). Kowa zai iya biyo hanyar, ziyarci shagonsa, duba kayan da yake da su, ya zaɓa, ya gani gabaɗayan kuɗin, sannan ya tattauna da shi.
  • **Takardar Sheda (Digital Receipt) & Rajista:** Dukkan kayan da aka saya ta manhajar ko a cikin kasuwar (idan mai shago ya yi rajista) za a yi musu rajista. Za a tura takardar sheda (Receipt) ga imel na mai saye da mai sayarwa, tare da damar buga takardar (print card). Wannan tsari ne na sauƙi, adalci, da kuma gaskiya.
  • **Damar Bincike (Verification):** Kamfanoni da masu bincike daga ko'ina zasu iya duba kowane shago don tabbatar da kayan da yake sayarwa. Wannan zai ba da damar kamfanoni su samar masa da kayayyakin su kai tsaye, wanda zai **haɓaka Kasuwar Bebeji Plaza Gusau**.

Amfani ga Masu Saye (Buyers) da Abokan Ziyara

  • **Ziyartar Shaguna:** Masu saye za su iya ziyartar kowane shago a Bebeji Plaza, inda za su ga kayayyaki kamar wayoyi, kwamfyuta, da sauran kayan lantarki, tare da farashinsu.
  • **Yin Neman Saye (Ordering):** Za su iya yin odar sayan kaya cikin sauƙi.
  • **Tattaunawa:** Masu saye za su iya tattaunawa da mai kayan ta cikin manhajar ko kuma kai tsaye ta **WhatsApp** don yin ƙarin bayani kan kaya da farashinsa.

Shugabanci & Godiya

Hoton Mai Daukar Nauyi

Mai Daukar Nauyin Aikin (Sponsor)

Hoton Chairman na Bebeji Plaza

Chairman, Bebeji Plaza (2025)

Hoton Mataimakin Chairman na Bebeji Plaza

Mataimakin Chairman

Hoton Mai Kula da Korafi na Bebeji Plaza

Mai Kula da Korafi & Adalci